AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA


AMFANIN SHAN KANIN FARI DA MADARA.

Da yawa mutane suna neman magani ne,amma sai su tsallake asalin magani su tafi neman wani abu daba bisa rashin sani.

A yau insha Allahu zan sanar daku 2 daga cikin amfanin shan Garin kaninfari da madara ta ruwa ko nono

1. Yana magance matsalar saurin kawowa.

Matsalar saurin kawowa matsala ce da take damun mafi yawan magidan ta a wannan lokaci musamman ma wadan da basu da manyan shekaru,wanda hakan a tare dasu babbar illa ce da kuma barazana a zamantakewar su da abokan zaman su.

2. Matsalar  infection.

Infection wanda aka fi kira da sanyin mara,shima yana daga cikin ciwokan dake dakun jama'a mata da maza yan mata da zawarawa kai harda matasa.

Shin ta wacce hanya zaa iya magance wadannan matsaloli da kaninfarin???

ZAA NEMI.

1. Garin kaninfari.

2. Madara ta ruwa/nono

Zaa samu garin kaninfari rabin karamin chokali a zuba a ciki karamin kofi na madara ta ruwa ko nono a juya sosai sannan a sha,ana sha ne sau daya a rana na tsawon kwana 3 kacal.

Insha Allah zaa dace.

Daga maijalalaini islmic chamest kano

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/G83TOEf1MUmDTiYaMTb02g

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN