Duba hotunan budurwa mai cikakken gashin gemu da zasu baka mamaki


Budurwa mafi yawan kasumba sunanta Harnaam Kaur, an haife ta a kasar Ingila (UK)  ranar 29 ga watan Nuwamba 1990. Shafin isyaku.com ya samo
.

Tana da shekara 24 da kwana 282 lokacin da aka tabbatar da ita a matsayin budurwa da ke da cikakken kasumba a Slough UK ranar 7 ga watan Satumba 2015.
Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN