Bayan Allah ya yi wa Alhaji Yahaya Makera rasuwa ranar 1 ga watan Disamba 2021 a garin Birnin kebbi.
Ko ka san yadda rayuwar wannan taliki ya kasance kafin rasuwarsa?.
Wani babban abn da zai faru da safiyar wannan Juma;a ta 3 ga watan Disamba shi ne yadda marasa lafiya za su rasa sadakar kudi da marigayi Yahaya Makera ke rabawa.
Yahaya Makera yakan je asibitoci bayan kammala Sallar Asuba, shi da kansa yake zagayawadaki daki da bayin Allah ke kwance suna jinya sai ya raba masu kudi sadaka.
Kazalika Yahaya Makera ya dawwamar da rayuwarsa ne wajen taimakon addinin Musulunci
Allah ya jikansa ya gafarta masa ya sa mu cika da imani kuma da kyakkyawar karshe, Amin.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI