Kungiyar mafarauta na Najeriya reshen jihar Kebbi ta shirya tsaf domin tunkarar harkar tsaro.
Yayin wata ziyara da manbobin rundunar suka kai wa mai baiwa Gwamnan jihar Kebbi shawara kan harkar tsaro Alh. Rabiu Kamba, ya ce Gwamnati za ta duba tare da tsara yiwuwar yadda za a saka rundunar cikin harkokin tsaro na jihar Kebbi.
Ya ce za a duba yiwuwar sama wa rundunar kayan aiki tare da duba yiwuwar basu aikin kula da gandun dajin jihar Kebbi wanda yake a sake kuma miyagu ke amfani da su wajen aikata miyagun ayyuka ga jama'a tare da kasancewa mafaka garesu.
Reported by ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye
https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg
Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN
Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN
Shafukan sada zumunta
Twitter twitter.com/isyakalabari
Facebook facebook.com/isyakalabari
Rubuta ra ayin ka