Type Here to Get Search Results !

Abin da talakawan jihar Kebbi ke cewa kan wani lamari na Gwamnati


Rahotanni daga sako sako na garin garin Birnin kebbi a jihar Kebbi na nuna cewa mafi rinjayen Talakawa da muka zanta da su sun magantu kan yunkuri da Mahukunta ke shirin yi na kara kudin Litar man fetur daga N1.65 zuwa N340 a farkon zangon shekarar 2022.

Kalli abin da wani bawan Allah ke cewa:

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga Group dinmu na Whatsapp domin samun labaranmu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin aiko labari mu wallafa maka LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu a garinku LATSA NAN 

Domin Korafi/Tuntubemu LATSA NAN

Shafukan sada zumunta

Twitter twitter.com/isyakalabari

Facebook facebook.com/isyakalabari

 

Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies