Yadda matasa 2 suka ba hammata iska a cikin jirgin sama (Bidiyo)


Wani bidiyon maza biyu fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya karade kafafen sada zumunta.

Babu shakka mazan majiya karfi sun fusata da juna tunda bidiyo ya nuna yadda ake ta yin kokarin raba su amma abun ya ci tura. 

Kamar yadda aka gano, sun kwashi damben ne sakamakon hatsaniyar da suka samu tare da rashin jituwa wurin ajiye kayansu a cikin jirgin.

A yayin da suka dinga naushin juna a wuraren kujerun zama na cikin jirgin, sauran fasinjoji sun taso inda suka dinga kokarin raba fadan.

Legit Hausa

Wani bidiyon maza biyu fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya karade kafafen sada zumunta. Babu shakka mazan majiya karfi sun fusata da juna tunda bidiyo ya nuna yadda ake ta yin kokarin raba su amma abun ya ci tura. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1442093-iko-sai-allah-bidiyon-matasa-2-suna-ba-hammata-iska-a-cikin-jirgin-sama/

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN