Da duminsa: An kama sojin saman Najeriya bisa zargin alaka da makamai da aka yi amfani da su lokacin harin NDA (Hotuna)


Hukumomin soji sun kama wani sojin sama bisa zargin alaka da harin da aka kai a makarantar NDA a Kaduna.

Wata majiya ta ce ranar "8 ga watan Nuwamba 21, da karfe 6 na safe, sojin sama mai lambar aiki, NAF07/ 23922, SGT Torsobo Solomon na 153 BSG (AIRFORCE COMPREHENSIVE SCHOOL YOLA)  an damke shi kamar yadda Kwamandan NDA Kaduna ya bukata.

An damke shi ne bisa zargin alaka da makamai da harsasai da yan bindiga suka yi amfani da su a wajen harin da aka kai a NDA. 

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN