Wani bidiyon maza biyu fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya karade kafafen sada zumunta.
Babu shakka mazan majiya karfi sun fusata da juna tunda bidiyo ya nuna yadda ake ta yin kokarin raba su amma abun ya ci tura.
Kamar yadda aka gano, sun kwashi damben ne sakamakon hatsaniyar da suka samu tare da rashin jituwa wurin ajiye kayansu a cikin jirgin.
A yayin da suka dinga naushin juna a wuraren kujerun zama na cikin jirgin, sauran fasinjoji sun taso inda suka dinga kokarin raba fadan.
Legit Hausa
Wani bidiyon maza biyu
fasinjoji a cikin jirgin suna bai wa hammata iska a cikin jirgi ya
karade kafafen sada zumunta.
Babu shakka mazan majiya karfi sun fusata da juna tunda bidiyo ya nuna
yadda ake ta yin kokarin raba su amma abun ya ci tura. Read more: https://hausa.legit.ng/news/1442093-iko-sai-allah-bidiyon-matasa-2-suna-ba-hammata-iska-a-cikin-jirgin-sama/
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI