'Yan bindiga sun amshe Naira miliyan 2.2 (N2,200,000) a matsayin kudin fansa amma sun ki sakin mutane 20 da su ka sata.
Buzu, na biyu a hatsabibanci daga Bello Turji, duk da an biya shi makudan kudade don sakin mutane 20 da su ka sata a Gatawa ya murje ido ya lamushe kudin babu wani bayani.
Premium Times ta ruwaito yadda ‘yan bindigan su ka aika wa dagacin Burkusuma da sarkin Rafi wasika inda su ka bayyana cewa su na bukatar N20,000,000 a matsayin kudin fansar wadanda su ka sata.
Source: Legit
Reported by ISYAKU.COM
Domin samun labaran mu ta Whatsapp kai tsaye Latsa Link a kasa
https://chat.whatsapp.com/
Domin Tuntubar mu ko aiko Labari LATSA NAN
Domin zama Wakilinmu LATSA NAN
Shafin mu na Facebook facebook.com/isyakulabari
Shafin mu na Twitter twitter.com/isyakulabari