Type Here to Get Search Results !

Kalli hakikanin mutumin da ya fi kowa tsawo a Duniya da gaskiya da aka bankado (Hotuna)


Sabbin bayani sun bankado cewa ba dan kasar Sudan ta kudu Joshua Ladu ne mutumin da ya fi kowa tsawo a Duniya ba
. Shafin isyaku.com ya wallafa.

A cikarta shekara 60 da kafuwa, kamfanin tattara bayanai na al'ajabi a Duniya, Guinness book of records, ta tabbatar cewa wanda ya fi kowane dan Adam tsawo a Duniya shi ne Sultan Kösen. Wanda ke da tsawon kafa 8 ft 2.8 kuma haka ya sa ya doke Robert Wildlow wani shahararren mai tsawo a tarihin mutane da suka fi kowa tsawo a Duniya.


An gano cewa wasu me suka yi amfani da kimiyyar amfani da manhajar sarrafa hoto auka kara wa hoton Joshua Ladu tsawo kafin su kirkiro Labarin.


Reported by ISYAKU.COM

Domin samun labaran mu ta Whatsapp kai tsaye Latsa Link a kasa

https://chat.whatsapp.com/CTugsexjJhBCwuOLVzkGrg

Domin Tuntubar mu ko aiko Labari LATSA NAN

Domin zama Wakilinmu LATSA NAN

Shafin mu na Facebook facebook.com/isyakulabari 

Shafin mu na Twitter twitter.com/isyakulabari 


Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.

Top Post Ad

Below Post Ad

Hollywood Movies