Kyawawan hotuna daga Masarautar Zuru, da wani sirri da ya kamata ka sani
November 10, 2021
0
Kabilar Dakarkari da ke Masarautar Zuru a kudancin jihar Kebbi tana da mata kyawawa masu matukar hakuri, biyayya, martaba da mutunta mijin da ya auresu. Kazalika haka tarbiyyarsu na girmama miji har da sauran jama'a bayyane yake idan ka hadu da Badakkarar asali.
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI