Babu bukatar ba talakawa 40m N5000 kudin sufuri a kasafin kudin 2022 bayan janye tallafin man fetur - Majalisar Dattawa


Kwamitin harkokin kudi na Majalisar Dattawan Najeriya ya ce babu tsarin ba Yan Najeriya guda 40m tallafin N5000 kowani wata sakamakon shirin cire tallafin man feture da FG ke shirin yi badi. Shafin isyaku.com ya samo.

Wannan yana zuwa ne bayan kalaman Ministan harkokin kudi Zainab Ahmed cewa FG na shirin bai wa talakawa 40m tallafin N5000 kowane wata domin rage radadin da karin kudin man zai haifar wajen sufuri.

Sai dai shugaban Kwamitin kudi na Majalisar Dattawan Najeriya Adeola Olamilekan Solomon, ya gaya wa manema labarai cewa babu bukatar bayar da tallafin kudin ga yan Najeriya a cikin kasafin kudi da aka gabatar wa Majalisa na ba da tallafin na N5000 ga talakawan Najeriya guda 40m a 2022 wanda hakan zai samar da kashe Naira tiriliyan 2.4 a duk shekara.

Kalamansa cikin Turanci:

The Minister of Finance, Budget and National Planning was quoted to have said that 40 million Nigerians would be paid N5000 as transportation allowance in lieu of the fuel subsidy.

I don’t want to go into details for now. I believe that if such proposal is to come to pass, a document to that effect must be sent to National Assembly for us to see how possible it is and how do we identify the 40 million Nigerians that are going to benefit.

There are still a lot of issues to be deliberated upon and looked into if eventually this will come to pass. How do we raise this money to pay these 40 million Nigerians because I know that even the federal government revenues are from this so-called oil and other sources.

We don’t have anywhere in the budget where 40 million Nigerians will collect N5000 monthly as transportation allowance totaling N2.4 trillion.

I know that there must be a budgetary provison for this for us (National Assembly) to consider. That is why I said it is still a news out there until it is formally sent to the National Assembly for either a virement to the budget or reordering of the budget.”

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN