Ko ka san iya kwana nawa rayuwar sauro ke yi a Duniya?


Ko ka san cewa Sauro na miji yakan yi rayuwarsa ne cikin kwana 6 ko 7 a Duniya, ita muma macen sauro takan yi rayuwarta ne a Duniya cikin kwanaki 14, watau mako biyu?. Hakan ya danganci irin jinsin sauron

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN