An haifi Janar Sani Abach ranar 20 ga watan Satumba 1943, ya rasu tanar 8 ga watan Agusta 1998. Shafin isyaku.com ya wallafa
Ya zama shugaban mulkin soji a Najeriya daga 1993 zuwa lokacin da ya mutu a 1998.
Ya zama shugaban rundunar sojin Najeriya tsakanin 1985 zuwa 1990.
Ya zama shugaban hadaddiyar dakarun sojin Najeriya daga 1990 zuwa 1993.
Janar Sani Abacha ne hafsan soji na farko a tarihin aikin soji da ya bi matakan karin girma har ya kai mukamin Janar ba tare da ya ketare matakin karin girma ko daya ba.
Rubuta ra ayin ka