Duba wani bala'i da Korea ta arewa ke neman jawo wa Duniya (Bidiyo)


Duk da sukar da kasashen duniya suke yi, Koriya Ta Arewa da ke gabashin nahiyar Asiya na ci gaba da gwajin makamai masu linzaminta, wadanda wasu sun karya dokar yarjejeniyar Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya.

To ko me ya sa Koriya Ta Arewan take ci gaba da kai wadannan hare-haren, wadanda take kashe kudade masu yawa a kansu?

BBC Hausa

Previous Post Next Post