Takaitattun Labaran Alhamis 16 Satumba 2021


China ta zargi Amurka da Birtaniya da yi mata taron dangi

Dakarun Faransa sun hallaka shugaban IS na yankin Sahara

Majalisun Dokokin Najeriya sun kare shirin Buhari na ciyo bashin kusan Triliyan 2

Koriya Ta Arewa ta lashi takobin ci gaba da inganta makamanta ko ana ha maza ha mata

Majalisar Dinkin Duniya ta fara tattaunawa da Taliban

'Yara miliyan 1 a Najeriya za su kaurace wa makaranta saboda barazanar tsarp'

Za mu ba wa Jonathan damar yin takara a 2023 idan ya dawo cikinmu - APC

Shugaban EFCC Abdulrashid Bawa ya yanke jiki ya fadi

Mutum 50 sun mutu yayin wani sabon rikici a Yemen

Rasha ta aika 'yan kasarta su je su shirya fim a tashar sararin samaniya

Babban Janar din Amurka ya musanta shiga hurumin tsohon shugaban kasar Trump

Previous Post Next Post

Latsa nan domin samun labaran mu ta WhatsApp kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilin mu a garin ku LATSA NAN

Domin aiko rahotu/ korafi LATSA NAN

Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN ka danna FOLLOW ko LIKE