Duba gumurzu da aka yi tsakanin Zakuna 8 da Bauna 1 saboda wani dalili (Hotuna)


Wadannan hotunan yadda wasu Zakuna 8 suka taru suka kalaci wani bauna a gandun aje namun jeji na Maasai Mara National Park da ke kasar Kenya.

Kazalika hotunan sun nuna yadda zakunan guda 8 suka fara taruwa kuma suka farmaki baunan gaba dayansu.

Murray Jacklin daga garin Surrey ne ya dauki hotunan daga nisan kafa 98 daga wajen da abin ke faruwa.

An dauki tsawon awa 24 kafin zakunan su ci galaba a kan wannan bauna.


Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari