Da duminsa: Sanwo-Olu ya sa hannu kan dokar hana kiwo a fili a Legas


Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas ya sa hannu kan dokar hana kiwo a fadin jihar Legas, Daily Trust ta ruwaito.

Gwamnan ya yarda da dokar ne a ranar Litinin, hakan na nuna ya bi sahun takwarorinsa na kudancin kasar nan wadanda tun farko suka fara sa hannu kan dokar.

Karin bayani na nan tafe...

Source: Legit.ng

Previous Post Next Post