Labari da duminsa: An hallaka Shugaban yan ta'addan ISWAP, AlBarnawy


Bayan shekaru da dama ana farautarsa, an samu nasarar hallaka shugaban yan ta'addan ISWAP Mus'ab Albarnawy a jihar Borno, rahoton DailyTrust.

An samu rahoton cewa an kashe Albarnawy ne a karshen watan Agustan 2021.

Mus'ab Al-Barnawi ne 'dan mu'asassin Boko Haram, Mohammed Yusuf, wanda shime jami'an tsaro suka kashe a 2009 yayinda yayi fito-na-fito da gwamnati.

Source: Legit.ng News

Previous Post Next Post