Da duminsa: Yadda aka gano gawar babban Limamin da Yan bindigan suka sace a birnin Yarbawa


An tsinci gawar babban Limamin Atiba, a Ijebu Ode, Alhaji Musafau Bakare, bayan wasu yan bindiga sun sace shi. Shafin labarai na isyaku.com ya ruwaito.

Ana samun mabanbantan rahotanni kan yadda yan bindigan suka dauke Limamin cikin daren ranar Laraba 11 ga watan Agusta.

Yansanda sun gano gawarsa a cikin sabuwar mota da ya saya kirar Toyota Highlander da sanyin safiyar Alhamis a yankin Obalaende da ke Birnin Ijebu Ode.

An bizine Limamin da karfe 10 na safiyar ranar Alhamis.

إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN