Yanzu yanzu: Jami'an tsaro sun ba boko Haram kashin gaske har sun gudu sun bar garin Geidam


Jami'an tsaro sun dakile wani hari da Yan boko Haram suka kai garin Geidam da yammacin ranar Laraba. Daily trust ta ruwaito.

Sakamakon haka Yan boko Haram sun ranta a na kare suka tsere suka fice daga garin Geidam sakamakon turjiyar sojin Najeriya.

Boko Haram ta yi kokarin mamaye garin Geidam Yan watanni da suka gabata.

Cikakken rahotu anjima....

Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN