kauyen Burin na garin Nablus a Yammacin Gabar Kogin Jordan da saka mamaye.


Yahudawa fararen hula 'yan kama guri zauna sun bude wuta kan gonakin Falasdinawa da dama da ke kauyen Burin na garin Nablus a Yammacin Gabar Kogin Jordan da saka mamaye.

Sanarwar da Mai Sanya Idanu Kan Unguwannin Yahudawa na Kungiyar Kubutar da Falasdinawa Gassan Daglas ya fitar ta ce, 

Yahudawa fararen hula 'yan kama guri zauna sun bude wuta a kan gonakin Falasdinawa da dama a kauyen Burin da ke karshen unguwar Yahudawa ta Yitzhar da aka gina ba bisa ka'ida ba a kudancin garin Nablus.

Daglas ya kara da cewa, jami'an tsaron Yahudawan Isra'ila 'yan mamaya sun hana jama'ar yankin da masu bayar da agaji zuwa wajen da gonakin suke.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN