Hotuna: Yadda wata Budurwa mai tsananin duhun fatar jiki ta fuskanci cin zarafi sakamakon launin fatar jikinta


Wata yarinya 'daliba 'yar kasarSudan ta kudu mai suna Nyamal.Dalibar ta ce ita bata san iya adadin zagi ko aibanta ta da ake yi ba sakamakon launin fatan jikin ta, shafin labarai na 
ISYAKU.COM ya samo.
Nyamal mai tsananin duhun fata ta ce "an sha kira na da sunaye na cin zarafi kawai domin tsananin bakin fatar jiki na".

Rinjayen 'yan kasar kudancin Sudan bakake ne masu tsananin duhun launin fata a mataki na 3 a tsarin duhun launin fata a jinsin bakaken fata bancin al'umman Hottentot ko Khoikhoi na yamma maso kudancin nahiyar Afrika
Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/L2WpsKOTg5Q6ieoYKEWxeB

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN