Hotuna: Gwamnoni da jigajigan APC gidan tsohon Gwamnan Zamfara Abdulazeez Yari, ko tattaunawa ce kan Matawalle ?


Yadda Gwamnoni da manya manyan jigajigan jam'iyar APC suka je gidan tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdulazeez Yari domin sasantawa tsakanin shi da Gwamnan Zamfara Bello Matawalle da ya fice daga jam'iyar PDP ya koma APC kwanannan. Duk da yake babu wata matsala da ta bayyana a fili dangane da lamarin komawar Matawalle APC tsakaninshi da Yari.




Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/L2WpsKOTg5Q6ieoYKEWxeB

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


إرسال تعليق

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

أحدث أقدم

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN