Yadda Gwamnoni da manya manyan jigajigan jam'iyar APC suka je gidan tsohon Gwamnan jihar Zamfara Abdulazeez Yari domin sasantawa tsakanin shi da Gwamnan Zamfara Bello Matawalle da ya fice daga jam'iyar PDP ya koma APC kwanannan. Duk da yake babu wata matsala da ta bayyana a fili dangane da lamarin komawar Matawalle APC tsakaninshi da Yari.
Reported by ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/L2WpsKOTg5Q6ieoYKEWxeB
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari