Wani soja ya bindige jami'an kwastam har lahira a kan iyakar Seme Borde da ke jihar Legas.
Wani wanda abin ya faru a idonsa ya shaidawa Daily Trust cewa lamarin ya faru ne a daren jiya Laraba.
Shaidan ganin idon ya ce kada a ambaci sunansa ya ce lamarin ya bawa mutane da dama mamaki.
"Akwai yiwuwar sojan ya bugu da giya ne domin babu wanda ya taba tsammanin zai aikata irin wannan lamarin," in ji shi.
Seme gari ne a Nigeria da ke da iyaka da Cotonou, babban birnin Jamhuriyar Benin.
Ku saurari karin bayani ...
Source: Legit
Reported by ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari