Da duminsa: Soja Ya Bindige Jami'an Kwastam Har Lahira a Seme Border


Wani soja ya bindige jami'an kwastam har lahira a kan iyakar Seme Borde da ke jihar Legas.

Wani wanda abin ya faru a idonsa ya shaidawa Daily Trust cewa lamarin ya faru ne a daren jiya Laraba.

Shaidan ganin idon ya ce kada a ambaci sunansa ya ce lamarin ya bawa mutane da dama mamaki.

"Akwai yiwuwar sojan ya bugu da giya ne domin babu wanda ya taba tsammanin zai aikata irin wannan lamarin," in ji shi.

Seme gari ne a Nigeria da ke da iyaka da Cotonou, babban birnin Jamhuriyar Benin.

Ku saurari karin bayani ...

Source: Legit

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN