Ababe 12 da ma'aurata za su kiyaye don guje wa matsaloli a zamantakewar aure


Abubuwan da ya kamata ma'aurata su kiyaye kamar yadda Malama Halima Sani, wata mai sharhi kan zamantakewar aure a Kano ta faɗa, sun haɗa da:

Mutunta iyaye da dangin juna
Almubazzaranci da abubuwan da maigida ya saya don amfanin iyali da gida

A guji shashanci
A guji wulakanci
A guji raina juna
A guji saurin manta alkhairi
A guji tona asirin zaman aure
Ku guji rashin samar da manufa a rayuwar aure
Ku guji rashin tsari
Ku guji rashin iya Magana
Yawaita godiya
Hakuri da juna
Yi wa juna uzuri
Ba da damar tattaunawa.

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/L2WpsKOTg5Q6ieoYKEWxeB

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN