We
Wata mata da ta auri maza guda bakwai 7 ta bayyana gansuwa tare da yadda take biya masu bukatarsu.
A wani shirin bidiyo na documentary wanda aka wallafa a shafin YouTube, matar 'yar Nahiyar Afrika ta kara bayani kan yadda take gamsar da mazanta su 7 wajen kwanciya.
Matar ta yi barazanar cewa ita gawurtacciyar boka ce, kuma ba daya daga cikin mazan nata guda 7 da ya isa ya rabu da ita. Ta ce ta gina wa mazanta gida kowannen su, sakamakon haka tana gamsar da kowannen su a wajen kwanciya a dakinsa.
Matar tana zaune lafiya kalau tare da mazanta guda 7. Kazalika tun da aka haife ta bata taba aske gashin kanta ba. Ta ce karfin Rauhananta yana tattare a cikin gashin kanta.
Kalli bidiyo a kasa:
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari