Kalli yadda wata al'umma ta kori wani mutum daga garinsu har tsawon shekara 20, duba dalili


Al'umman garin Obohia Amuda Isuochi da ke karamar hukumar Umunneochi a jihar Abia sun haramta kuma sun kori wani mutum mai suna Obioma Ubani daga garinsu har tsawon shekara 20 .

Al'umman sun zargi Obioma da yin tsafi, kazalika sun zarge shi da kashe wani Profesa Chike Ubani ta yin tsafi.

Bayan ayyana hukuncin a kansa da Majalisar hadin kan alummar ta yi, matasan kungiyar hadin kan al'umman sun tasa keyar Obioma wanda ke dauke da wata yar laida suka raka shi har suka fitar da shi daga garin.

Kalli bidiyo a kasa:

 

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN