Da duminsa: An ga wata a Nijar, Laraba Sallah


Gwamnatin Nijar ta sanar da ganin watan Shawwal, wanda ya kawo karshen watan azumin Ramadan a ƙasar.

Firainistan ƙasar Ouhoumoudou Mahamadou ne ya tabbatar da ganin jaririn watan.

Kuma a cikin sanarwar da ya yi ga ƴan ƙasa ya ce an ga watan ne a cikin yankunan Nijar uku.

Wannan na zuwa bayan Najeriya, makwabciyar Nijar ta sanar da cewa ba a ga watan ba tare da ayyana Alhamis a matsayin ranar Sallah.

Rahotun BBC Hausa


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN