Bidiyo da hotunan yadda aka kama matar da take sarrafa Kunu da tsofaffin Pant domin sayar wa jama'a


Mahukunta a kasar Kenya sun kama wata mata da ke amfani da tsofaffin Pant wajen sarrafa Kunu da take sayar wa jama'a.

Hakan ya bayyana ne a wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet Wanda ya nuna yadda jami'ai suka kama matar dumu dumu tana tsakar sarrafa Kunu da Pant.


Masu sharhi kan lamura da ke kai komo, sun yi zargin cewa hakan baya rasa nasaba da harkar tsafi domin neman samun kwastoma masu sayen Kunu da ake sarrafawa.

Kalli bidiyo:


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN