Yanzu-yanzu: Mayakan Boko Haram na cikin garin Mainok dake Borno, suna ruwan wutaA halin yanzu, mayakan ta'addanci na Boko Haram suna ruwan wuta a garin Mainok dake da nisan kilomita 60 zuwa Maiduguri ta kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu.

Mainok ce hedkwatar karamar hukumar Kaga dake jihar Borno a arewa maso gabas na kasar nan.

Jaridar The Punch ta tattaro cewa a halin yanzu 'yan Boko Haram na bankawa gidajen jama'a wuta tare da balle shagunansu a garin.

Karin bayani na nan tafe...

Source: Legit.ng


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/IM8Uuxtia6qBsdKcEszx7s

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN