Wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya .
Abin da za ki yi shi ne ki samo:
1. Haubatus sauda
2. Hulba
3. Alkama
4. Gyada
5. Ridi
6. Danyar shinkafa 7.Busassen karas
Duk ki daka su waje daya kina sha da madara peak awa biyu kafin barci da kuma awa biyu bayan barci.
Ki dinga sha lokaci lokaci har sai kin gan bukata ta biya.
Allah ya sa a dace.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari