Wani bawan Allah mai suna Ugamba Uche Nwosu ya ba wata budurwa gurgu mai tallar piya wata kyautar Naira miliyan daya domin ta fara sana'a.
Idan baku manta ba, hotunan Miss Mary dauke da baho tana tallar piya wata tana amfani da sandar guragu wanda take amfani da shi wajen yin tafiya saboda bata da kafa daya, ya tayar da kura a kafafen sada zumunta.
Wannan lamari ya haifar da musanyar ra'ayi tsakanin al'umma, har Uche ya yanke shawarar canja rayuwar wannan gurguwa da kyautar N1m.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari