A duk lokacin da rana ta fadi aka yi budin baki, jama'a da dama na son shan ruwan sanyi. Sai dai mun samo cewa, shan ruwan zafi lokacin budin baki na taimakawa wajen samar da ingantaccen lafiya.
Shan ruwan zafi :
1) Yana wanke hanta
2) Yana tsabtace baki
3) Yana kara wa hakora karfi.
4) Yana taimaka wa idanu.
5) Yana wanke ciki
6) Yana taimaka wa jijiyoyin zuciya.
7) Yana taimakawa wajen sarrafa sinadarin bile a jikin Dan Adam.
8) Yana narke sarin jini.
9) Yana rage zafin ciki.
10) Yana rage gajiya.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/Cw2uhGNZiIzGM88PV4gpOI
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari