Jerin sunaye: Soji 101 sun gudu daga aikin soji bayan harin Boko Haram a Marte da Dikwa


Hafsoshin sojin Najeriya su 12 da soji 89 sun gudu daga bakin aiki bayan mumunan harin Yan Boko Haram na baya bayannan a kananan hukumomin Marte da Dikwa a jihar Borno.


Hakan na kunshe ne a wani sakon Signal da ta fito daga Shelkwatar Operation lafiya Dole da ke Maiduguri ranar 1 ga watan Maris, 2021 inda sakon ya ce ana daukan cewa sojin sun gudu ne daga bakin aiki.

 

Signal din ya yi zargin cewa manyan hafsoshin soji masu mukamin Manjo guda 3, Captain guda 3, Lieutenants guda 6, Sergeants guda 3 da soji 89 ne suka tsere daga aiki bayan harin Boko Haram a Marte da Dikwa.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa Col. A.O. Odubiyi ne ya sa wa Signal hannun amadadin Kwamandan Operation Lafiya Dole.

Duba sunaye:

 1. GY Mohammed
 2. EP Nwangwu
 3. US Muhammad
 4. EG Utok
 5. A Ibrahim
 6. US Ibrahim
 7. ME Ochei
 8. EN Essien
 9. FC Maduako
 10. KO Adejare
 11. S Mammada
 12. YJ Ishaya
 13. Muazu Yusuf
 14. Musa Usman
 15. Idris Garba
 16. Chigbo John
 17. Aminu Mohammed
 18. Godfrey Samuel
 19. Christopher Silas
 20. Okoro Emeka
 21. Meze Hillary
 22. Zakka Peter
 23. Onyebuchi Kennedy
 24. Okunola Oluwasegun
 25. Suoyefe Abiola
 26. Mwankat Shalmak
 27. Ekekien Peter
 28. Daniel Emmanuel
 29. John Monday
 30. Yakubu Amos
 31. Aminu Saidu
 32. Pius Okoro
 33. Kenebra Shedrach
 34. Dominic Eworo
 35. Ojo Oluwasegun
 36. Nura Lawal
 37. Yakubu Suleiman
 38. Johnson Chorus
 39. Isah Shaibu
 40. Nasiru Hamisu
 41. Jibrin Sa’adu
 42. John Ukpenkune
 43. Umar Sani
 44. Mustapha Suleiman
 45. Isiaq Adam
 46. Muhammed Ahmed
 47. John Richard
 48. Kabiru Hashimu
 49. Awuna Monday
 50. Isah John
 51. Zamani Fidelis
 52. Abubakar Adam
 53. Philip Chia
 54. Ogundipe GBenga
 55. Samson Unite
 56. Francis Audu
 57. Abubakar Musa
 58. Ibrahim Adamu
 59. Sadiq Abubakar
 60. Lawal Abdullahi
 61. Ajala David
 62. Suleiman Jamilu
 63. Okoro Ama
 64. Sunday Sule
 65. Aimato Abdulsalam
 66. Abubakar Musa
 67. Suleiman Kabiru
 68. Onu Kingsley
 69. Buba Usman
 70. James John
 71. Hussaini Adamu
 72. Shamsudeen Ismail
 73. Saidu Sani
 74. Abdullahi Musa
 75. Abubakar Yahaya
 76. Edosa Aigboje
 77. Ibrahim Umar
 78. Chukwujekwu Okenwa
 79. Abdullahi Usman
 80. Ukali Emmanuel
 81. Joseph Benard
 82. Ewubare Gold
 83. Abimiku Sunday
 84. Ibrahim Mansur
 85. Joseph Ayuba
 86. Ayanyemi Tayo
 87. Remember Jeremiah
 88. Jimoh Adesina
 89. Ukwokori Precious
 90. Ayawei Ayibatemi
 91. Kalu Sunday
 92. Abdulkadir Ahmed
 93. Osakwe Festus N
 94. Badamashi Omokafe
 95. Levi Pwagureno
 96. Paul Pilate Saddam
 97. Bello Musa
 98. Moses Ayo
 99. Ademu Alih
 100. Ogobi Fredrick
 101. Benedict Uduebor

Rahotun Jaridar Daily trust ya ce Boko Haram ta yi wa sojin Bataliyan Task force ta 15 kwanton bauna, lamari da bai zo da sauki ba bayan an kwashe awanni ana fada tsakanin sojin da Yan Boko Haram.

Wata majiya da ta san lamarin yankin, ta shaida wa Daily trust cewa Boko Haram sun fuskanci soji gadan gadan da makamai masu zarra, wanda ya sa soji suka dauki dubarun yaki suka mazaya zuwa Dikwa, duk da haka Yan Boko Haram suka bi su zuwa Dikwa suka farmake su.

A baya bayannan dai, soji sun sha auna nassarori da dama wajen fada da ta'addanci a jihar Borno, wanda ke zuwa bayan shugaba Muhammadu Buhari ya sallami tsoffin manyan hafsoshin tsaro.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN