Yanzu yanzu: Motar hukumar LAWMA ta kama da wuta - Bidiyo


Wata motar kwasan shara na Gwamnatin jihar Lagos LAWMA, ta kama da wuta a Stadium bus stop da ke Funsho Williams avenue a Birnin Ikko, watau Lagos, Jaridar The Nation ta wallafa. 

Babu Karin bayani kawo yanzu na musabbabin da ya haddasa gobara a motar.

Kalli bidiyo a kasaLatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post