Yadda wasu masoya suka mutu bayan sun ci kifi


Wani matashi tare da masoyiyarsa sun mutu a unguwar vitafoam  da ke garin Sapele a jihar Delta bayan sun ci kifin Barbecue da dare.


Wani ganau ya ce masoyan sun mutu ne a cikin barcinsu, domin dai wannan kifin ne suka ci da dare kafin su kwanta.


Kazalika ya ce wani mutum da ya ci kifin yana kwance a Asibiti yana samun kulawan Likita, yayin da cikon mutum na hudu da ya ci kifin ya tsira da matsanancin ciwon ciki.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN