Mutane 9 sun mutu nan take a wata mota, duba abin da ya faru


Mumunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutune 9 ranar Assabar 20 ga watan Fabrairu a kusa da sansanin NYSC dake Wunnane a jihar Benue.

Mun samo cewa da misalin karfe 5:50 na yamma, motar kirar Toyota Picnic ta Sami hatsarin.


Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen jihar Benue, a wani rahotu da hukumar ta fitar, ya ce 


"Binciken farko da jami'an sashen binciken musabbabin aukuwan hadurra na hukumar suka yi, ya nuna cewa hatsarin ya auku ne sakamakon matsalar da motar ta samu" .


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN