Ba gaskiya bane cewa kasar Benin na son zana jiha ta 37 a Najeriya, Inji Ministan Najeriya


Ma'aikatan harkokin kasashen waje na Najeriya ta musanta rahotun cewa kasar Benin tana son ta zama jiha ta 37 a Najeriya.

Sanarwar haka na kunshe ne a wata takarda da ta fito daga ma'aikatar ta hannun mai magana da yawun maaikatan Ferdinand Nwonye.

Ya ce yayin tattaunawa tsakanin Ministocin harkokin waje na kasahen biyu, Ministan harkokin waje na jamhuriyar Benin ya gaya wa takwaransa na Najeriya cewa 

"Muna son zumunta tsakanin Jamhuriyar Benin da Najeriya ta inganta tamkar kasar Benin jiha ce ta 37 a Najeriya" 

Duba sanarwar a kasa da Turanci.

Ministry of Foreign Affairs, Abuja
__________________________________

PRESS RELEASE

No: MFA/PR/2021/

REPUBLIC OF BENIN IS NOT ASPIRING TO BE PART OF NIGERIA

The attention of the Ministry of Foreign Affairs has been drawn to misleading reports in the media that the Republic of Benin is aspiring to be the 37 State of the Federal Republic of Nigeria.

The Honourable Minister of Foreign Affairs, Geoffrey Onyeama in the presence of his counterpart from the Republic of Benin granted a Press Interview after a very fruitful meeting between Ministerial delegations from both countries and stated therein "... the President of Benin Republic said he would like the relations between the two countries to be so close as if Benin was the 37th State of Nigeria".

The Federal Republic of Nigeria has no territorial ambition and has never aspired to make Benin or any country as part of Nigeria.

The Minister of Foreign Affairs was therefore quoted out of context and the general public should kindly disregard the wrong information.


Signed
Ferdinand Nwonye
Spokesperson
Ministry of Foreign Affairs, Abuja


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN