Gwamnatin jihar Kebbi ta ba sojin Najeriya Bataliyan ta 1 da ke barikin Dukku a Birnin kebbi motoci kirar Hilux guda 8 da babura 20 domin bunkasa harkar tsaro a fadin jihar Kebbi.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari