Hotuna: An bizine mutane 11 yan gida daya da suka mutu a hatsarin mota


An bizine gawakin mutane 11, yan Bacharawa, kuma yan gida daya, da suka riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin mota yayin da suke tafiya kan hanyar Kano zuwa Zaria ranar 11 ga watan Fabrairu.


 

Allah ya jikansu, ya kiyaye mu gaba daya.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN