A daidai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kai hare-hare babu kakkautawa a jihohin arewa maso yammacin Najeriya, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce rashin hadin kai tsakanin gwamnonin yankin na da daga cikin abin da ya sa aka kasa shawo kan matsalar. BBCHausa ta ruwaito.
A daidai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kai hare-hare babu kakkautawa a jihohin arewa maso yammacin Najeriya, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce rashin hadin kai tsakanin gwamnonin yankin na da daga cikin abin da ya sa aka kasa shawo kan matsalar. pic.twitter.com/Fk30eHbLcl
— BBC News Hausa (@bbchausa) February 8, 2021
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari