El-rufai ya magantu kan hare haren yan bindiga a jihohin arewa maso yammacin Najeriya


A daidai lokacin da ‘yan bindiga ke ci gaba da kai hare-hare babu kakkautawa a jihohin arewa maso yammacin Najeriya, Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce rashin hadin kai tsakanin gwamnonin yankin na da daga cikin abin da ya sa aka kasa shawo kan matsalar. BBCHausa ta ruwaito.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari