Bidiyon yadda yan Yahoo suka dinga yi wa jama'a ruwan bondul na N1000 a kan titi


Wani faifen bidiyo da ke yawatawa a intanet ya nuna yadda wasu da ake zargin yan Yahoo ne suka tsayar da motarsu ta alfarma kirar Lexus suka dinga bare daurin bandul na N1000 suna watsawa a kan titi. Lamari da ya sa jama'a suka bazama a kan titi suna tsintar kudin.

Duk da yake babu bayani kan ko a dai dai ina ne lamarin ya faru, sai dai wata majiya na zargin cewa a garin Benin ne na jihar Edo.

Latsa kasa ka kalli bidiyo


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/HUEzyk9QvHZ6kSk4bH2U6K

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari 


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN