Yanzu yanzu: Lantarki ya kashe barawo a kan transfoma a garin Bunza jihar Kebbi


Rahotanni yanzu yanzunnan daga garin Bunza da ke karamar hukumar Bunza a jihar Kebbi sun ce wani da ake zargin barawo ne ya mutu bayan wutan lantarki ta kashe shi yayin da ya hau kan transfoma.


Hotuna da suka bayyana sun nuna gawar wani matashi makale a transfoma.


Shafin labarai na ISYAKU.COM ya samo cewa yanzu haka yansanda na kokarin sauko da gawar daga caben da transfoma inda wannan matashi ya gamu da ajalinsa.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN