Hotunan: An kama yarinya yar bindiga Mai shekara 16 a jihar Niger


Rundunar yansandan jihar Niger ta kama wata yarinya mai shekara 16 bisa zargin kasancewa yar bindiga bayan an kamata da bindigogi biyu kirar gida. 

Yansanda da ke karamar hukumar Mariga-Wamba ne suka kama yarinyar tare da wanda ya goyata kan babur. Wadanda aka kama masu suna Haruna da Maryam Sani suna kan hanyarsu ce ta zuwa Gusau a jihar Zamfara.


Sai dai yansanda sun bindige Haruna har lahira lokacin da ya yi kokarin tserewa.

Kakakin hukumar yansandan jihar Niger Wasiu Biodun ya ce

“On 13/01/2021 at about 1700hrs, a team of Police operatives/vigilante attached to Bangi division while on routine patrol along Bangi/Wamba road arrested two suspects; one Haruna SNU ‘m’ and Maryam Sani age 16yrs ‘f’ both of Magami village via Gussau Zamfara State with one unregistered Bajaj m/cycle, and two locally fabricated revolver rifles,”.

During interrogation, the said Haruna attempted to escape and was gunned down by the Police. The corpse was later deposited at general hospital Bangi, Mariga LGA.”


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN