Duba dalili da ya sa yan majalisa suka yi wa juna duka har wasu suka gudu


Dambe ya barke yayin da wasu 'yan majalisa na bangaren da ake samun mai suka je gabatar da wata muhimmiyar bukatarsu ga majalisa.

Vanguard bata riga ta tabbatar da sunayen 'yan majalisar ba, amma tabbas masu wakiltar bangarorin da ake samun man fetur ne.

Fadan ya barke ne da misalin karfe 12:10pm yayin da shugaban kwamitin rikon kwarya na PIB, Hon. Mohammed Monguno ya gayyaci 'yan majalisar don su gabatar da bukatunsu.

Har yanzu 'yan majalisar suna ta ranta a na kare don gudun jikinsu yayi tsami sakamakon mugun damben da ake

Source: legit


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari