Hotunan yadda Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House


Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, yayi fitarsa na karshe a matsayin shugaban kasar daga fadar White House.

Trump ya tashi cikin jirgin Marine 1 daga White House zuwa Joint Base Andrews inda aka shirya masa walimar kare wa'adin mulki.

Zai gabatar da jawabi a walimar.

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House


Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House

Da duminsa: Donald Trump ya tattara inasa-inasa daga fadar White House


Mun kawo muku cewa Donald Trump a ranarsa ta karshe a ofishin shugabancin Amurka ya yi wa sama da mutane 100 afuwa, ciki har da mawakn Amurka, Lil Wayne da Kodak Black.

Lil Wayne, wanda aka haifa Dwayne Michael Carter Jr, ya amsa laifinsa na mallakar haramtacciyar makami a jirgi mai zaman kansa yayin tafiya zuwa Miami a watan Disambar 2020, in ji rahoton Billboard.com.

Carter mai laifi ne, wanda ya samo asali daga tuhumar bindiga a 2007, wanda ke nufin daurin shekaru 10 a kurkuku lokacin da za a yanke masa hukunci a Janairu 28, 2021. 

Source: legit


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN